Sakonin Soyayya App Muhimman Application Ne Ga Masoya Maza Da Mata Masu Son Faranta Zukatan Masoyansu Da Daddan Kalaman Soyayya Masu Armashi Da Sa Nishadi A ZuciyaMun Tanadi Kalamai Fiye Da Guda Duba Daya A Cikin Wannan App Din Namu Domin Ku Masoya. Zaku Iya Yin Copy Na Duk Kalamin Da Kuke So Domin Turawa Masoyanku. Haka Zalika Akwai Madanni Na Musamman Domin Tura Kalaman Zuwa Ga Whatsapp Ko Kuma Turawa Zuwa Duk Inda Kuke So A Social MediaAkwai Kalamai Masu Dadi Kamar Haka*1 Sakonin Burge Saurayi2 Kalaman Bada Hakuri Ga MasoyiKalaman Bada Hakuri Ga MataKalaman Yabon BudurwaKalaman Barka Da DareKalaman Barka Da SafiyaKalaman Barka Da RanaWasiku Zuwa Ga MasoyaZafaffan Kalamai Ga BudurwaZafaffan Kalamai Ga Saurayi.Dama Wasu Sauran Kalamai Masu Dadi A Cikin Wannan Application Namu.